Kara Surah Al-Adiyat

Surah Al-Adiyat (العاديات) ita ce surah na Makka ta Alkur'ani tana da ayoyi 11. Ku karanta, ku saurari kuma ku hadda wannan surah tare da kayanmu masu hulɗa.

An sabunta a 28 Oktoba 2026 00h24

📖 Karatu minti 1

Surah Al-Adiyat cikin lambobi

Tsarin saukarwa
Saukarwa n° 14 / 114
(na Makka)
41
kalmomi
-94.3% vs matsakaici
182
haruffa
-94.1% vs matsakaici
1
min karantawa
11
ayoyi
-79.9% vs matsakaici

Yawan amfani da kalmomin bincike

الله 0
رب 2

Haruffa da yawa suke fitowa

ل
18
#1
ب
11
#2
و
10
#3
ر
10
#4
ن
10
#5
العاديات · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
◄ Kara Surah Al-Adiyat ►
سورة العاديات
Juz 30 84.0% (474/564)
Hizb 60 68.8% (198/288)

وَٱلْعَـٰدِيَـٰتِ ضَبْحًۭا ﴿1﴾

Ina rantsuwa da dawãki mãsu gudu suna fitar da kũkan ciki.

فَٱلْمُورِيَـٰتِ قَدْحًۭا ﴿2﴾

Mãsu ƙyasta wuta (da kõfatansu a kan duwatsu) ƙyastawa.

فَٱلْمُغِيرَٰتِ صُبْحًۭا ﴿3﴾

Sa'an nan mãsu yin hari a lokacin asuba.

فَأَثَرْنَ بِهِۦ نَقْعًۭا ﴿4﴾

Sai su motsar da ƙũra game da shi.

فَوَسَطْنَ بِهِۦ جَمْعًا ﴿5﴾

Sai su shiga, game da ita (ƙũrar), a tsakãnin jama'ar maƙiya.

إِنَّ ٱلْإِنسَـٰنَ لِرَبِّهِۦ لَكَنُودٌۭ ﴿6﴾

Lalle ne mutum mai tsananin butulci ne ga Ubangijinsa.

وَإِنَّهُۥ عَلَىٰ ذَٰلِكَ لَشَهِيدٌۭ ﴿7﴾

Lalle ne shi mai shaida ne a kan laifinsa dl haka.

وَإِنَّهُۥ لِحُبِّ ٱلْخَيْرِ لَشَدِيدٌ ﴿8﴾

Kuma 1alle ne ga dũkiya shi mai tsananin so ne.

۞ أَفَلَا يَعْلَمُ إِذَا بُعْثِرَ مَا فِى ٱلْقُبُورِ ﴿9﴾

Shin, bã ya da sanin lõkacin da aka tõne abin da yake cikin kaburbura.

وَحُصِّلَ مَا فِى ٱلصُّدُورِ ﴿10﴾

Aka bayyana abin da ke cikin zukata.

إِنَّ رَبَّهُم بِهِمْ يَوْمَئِذٍۢ لَّخَبِيرٌۢ ﴿11﴾

Lalle ne Ubangijinsu, game da su a ranar nan Mai ƙididdigewa ne?

بسم الله الرحمن الرحيم Jum 25 Jumada al-Awwal
الجمعة 25 جمادى الأولى
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 26.3 / 29.5
Haske 12%
Wata Sabo a cikin kwana 3
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah